Shekaran farko a jamia afanin da ake cema Political Science aku wani lectura ina siyaba ba amerika ne, yana mana lecture akan political influence wato tifiki na siyasa, yana cewa concept a political an ceme shi influence, domin yan siyasa duk sukan so su yi taasiri a kan mutane, to yana nuna cewa akwai ba tukum power da influence, power shine mutum yana iko a mantusa, influence ko mutane suna ganinci da wata daraja da su kima da su ke ke sama shi, yana taasiri a sukatonsu, to yana cewa power daban, influence daban, duk wani mai power zai so ya zama a loki guda yana da influence, domin influence ya fi power, power mutum yana iya use da kwata, amma kuma influence in da abi shi nadu taasirin da yake shi a zukatan mutane to shi. Ne duk politician abinda zai sokin, to say ba da wani misali yace, al misali yana between power da influence ne, yace almisali a iran, wanda yake da power shine sha na iran, to amma aku wani mutun, wanda shi bay yake da shi ba, amma ya fi kowa influence, to sai ya
Early Grade Reading: Boosting Language Skills Among Pupils thisdaylive.com - get the latest breaking news, showbiz & celebrity photos, sport news & rumours, viral videos and top stories from thisdaylive.com Daily Mail and Mail on Sunday newspapers.